
Nasan Innace Hacking basai nagayamuku Abunda Ake nufi bah, So wannan course zaiyi matukar Amfani GA Wanda yake da sha,awar Koyon (Ethical Hacking) Kai Harma Ilimim (Cybersecurity) Web apk penetrating testing kuma duk wannan course din Mai waya zai iya Sayen shi kuma Mai Computer 🖥️ Zai iya mallakarsa domin munyi Amfanida Command Wa,inda zasuyi generate da kowane Terminals
1.Termux
2.Kali Linux
3.Ubuntu
4.parrot os
5.mack os
Etc....
Dadai sauransu so Allah yataimaka 👍 ceo @abbalombc Mr cyber expert 🎩